Monday, January 11, 2021

Allah ya yi wa babban Sarki a Arewa rasuwa

 



Allah ya yi wa tsohon gwamnan Gombe kuma Sarkin Billiri Dr Abdu Buba rasuwa 


 - Tsohon gwamnan Gombe, Ibrahim Dankwambo ya yi wa iyalan Sarkin da al'ummar jihar ta'aziyya


 - Ɗankwambo ya ce rasuwar Sarkin babban rashi ne ya kuma yi addu'ar Allah ya gafarta masa Tsohon gwamnan Jihar Gombe, kuma jigo a jam'iyyar Peoples Democratic Party, ya sanar da rasuwar Sarkin mai daraja ta farko cikin wani sako da ya wallafa a Twitter. 


Ya rubuta; "Ni da iyalaina na son miƙa sakon ta'aziyyar mu ga mutanen Gombe game da rasuwar Mai Martaba, Dr. Abdu Buba Maisheru II (Mai Tangale) Sarkin Billiri. Rasuwarsa ya zo mana a matsayin abun mai firgici amma muna addu'ar Allah ya jiƙansa," 




No comments:

Post a Comment

Pages