Shahararren mawakin nan Don Jazzy ya sanya masoya da mabiyansa dariya a shafukan sada zumunta bayan ya raba katin shaida mai ban dariya a shafinsa na Instagram.
Mawakin ya kirkiro kungiyar kwadago mai suna Stingy Men Association of Nigeria. A cewarsa, maza a cikin wannan kungiyar ba sa bayar da kudi komai kankantarta.
Don Jazzy ya ci gaba da raba katin ID wanda ke ɗauke da hotonsa da kuma bayanan kansa.




No comments:
Post a Comment