Monday, January 11, 2021

Yadda Ake Hadin Zuma Da Madara Don Samun Ni’ima Da Karin Sha’awa

  Yadda Ake Hadin Zuma Da Madara Don Samun Ni’ima Da Karin Sha’awa 






MATAN ALJANNAH

*SIRRIN MALLAKAN MIJINKI*

*_Yadda Ake Hadin Zuma Da Madara Don Samun Ni’ima Da Karin Sha’awa_*

Zaki nemi kayan hadi kamar haka;
* Zuma
* Madara
* Garin kanunfari

Yadda ake hadawa

ZaKi
samu wadannan kayan hadin sai ki hadasu guri guda ki gauraya ki dunga sha safe da yamma.

BY ADMINS

AISHA M KYARI
MAMAN AMMAR
IHSAN

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin a koda yaushe mungode.

No comments:

Post a Comment

Pages