Friday, February 12, 2021

Kyawawan Hotunan Jaruma Fati Shu’uma Nayi Muku Barka Da Juma’a

 Kyawawan Hotunan Jaruma Fati Shu’uma Nayi Muku Barka Da Juma’a 






Jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Shu’uma ta wallafa hotunan ta a shafinta na Instagram tamayiwa masoyanta barka da Juma’a.  


A wani Labarin kuma, wani tsohone ya dauki hankula bayan da yace yana son tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon.

An ji a wani bidiyo da aka daukesa wasu suna gaya masa cewa ba zai samu ba, amma sai yace ai Allah ne ke bayarwa. 







No comments:

Post a Comment

Pages