Jarumar Labarina, Nafeesat Abdullahi tayi wani wankan kece raini cikin kayan bacci
Shahararriyar tauraruwar fina-finan Hausa, kuma jaruma cikin shirin Arewa24, Labarina, Nafisa Abdullahi ta wallafa wasu kayatattun hotunan ta cikin kayan bacci a shafinta na Instagram.
An hango jarumar tana cin abinci a cikin hotunan, ta kuma bayyana cewa kamin ta gama daukar hotunan abincin nata ya huce amma duk da haka sai da ta ci.
A baya dai mun ji yanda Nafisa ta je kasar Egypt yawon shakatawa inda ta ziyarci guraren tarihin kasar da dama.
Jarumar Dai Ta Daura Wasu Hotunanta Ne, Wanda Ta Dauka, A Wajen Shaqatawa A Kasar Egypt,
Yayin Da Wasu Ke Yabawa, Wani Shi Kuma Tambayar Nafisan Yayi “Shin Tana Da Ciki Ne?” Sai Nafisa Ta Bashi Amsar, Kamar Haka.







No comments:
Post a Comment