Tuesday, February 23, 2021

Film din ‘Yan kudu da ya hada Ali Nuhu, Adam a zango,Rahama Sadau da sani danja akwai ayar tambaya

 

Film din ‘Yan kudu da ya hada Ali Nuhu, Adam a zango,Rahama Sadau da sani danja akwai ayar tambaya 


Wannan wani labari ne da munka samu wanda tashar youtube mai suna ‘tsakar gida’ na tattara bayyanai na nuna cewa akwai wani film na yan kudu wanda yanda ya tsari shirin da bada umurni duk ba musulmi bane wanda an kaga

Jaruman Kannywood wanda sunka haka hada da:-

Ali Nuhu

Adam a zango

Rahama Sadau 

Sani danja

Ku saurari cikakken bayyani a cikin wannan faifan bidiyon,ga shi nan kasa.







No comments:

Post a Comment

Pages