Babban malamin addinin Kirista, Rev. Fr. Mbaka ya bayyana cewa idan shugaban kasa, Muhammadu Buhari bai fito da tsare-tsaren tallafawa Matasa ba to lallai matasan zasu yi zanga-zangar da zata kai ga kifar da Gwamnatin sa.
Ya bayyana hakane a wajan wa’azin shiga sabuwar shekara da yayi inda kuma ya bayyana cewa ‘yan Majalisa sune ainahin Masu garkuwa da mutane.
Yace kuma suma idan basu canja ba, Fushin Allah na nan zuwa kansu. Yayi Gargadin cewa idan Gwamnati bata samarwa matasa aikin yi ba da karfafa su wajan sana’o’i da kuma dogaro da kai ba to za’a samu tashin tashina.
“in the name of legislators; they are the real kidnappers, and the anger of God is upon them.”
“I know they would want to attack this message, as usual, but I warn, let nobody, whether you are a politician or a man of God, attacks this message so you do not become a victim!
Whoever that would conspire against this message or partake in any gang-up against me or this ministry, your evil plans will turn back and befall you,” he warned.

No comments:
Post a Comment