Saturday, January 2, 2021

BIDIYO: Kalli yadda wani dan Boko Haram ya sha lugudan wuta gun sojojin Nijar

 





Wannan wani dan Boko Haram ne da sojojin Nijar suka biyo inda suka bude masa wuta, yayin da shikuma yake gudu dan tsira da ransa. 


Sauke bidiyon anan



Ya zuwa yanzu dai Jami’an tsaro na cigaba da zafafa hare hare kan ‘yan tada kayar baya dake Arewa maso gabashin Najeriya.


No comments:

Post a Comment

Pages