Wani matashi mai suna Ahala Uchenna wanda wannan abu ya faru a gaban sa ya yadda wannan labari Facebook wanda ya janyo cecekuce a shafin sa da zumunta.

Wasu kuma sun bayyana takaicin su akan wannan al’amari da cewa kama wadanda suka yi shirin banza ba aikin yansanda bane.
Wasu kuma sun ce ba tsakani da Allah yansanda suka kama su ba, dalilin shien dansanda Najeriya ba ya abun da al’umma su ka ru da shi sai dai abun da zai cika aljihun sa kadai yake yiwa aiki. Download the video here
Daga Naijhausa
No comments:
Post a Comment