A yau mun kawo muku da tsofaffin hotunan tsohon
shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan don Hausawa
sunce waiwaye adon tafiya.
Wannan Hoton nasa an dauke shi ne yayin dayake yi ma kasa
hidima, wato NYSC.
Fadar Sarkin Musulmin Najeriya ta ce Talata za a fara duba watan Shawwal Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad...
No comments:
Post a Comment