
Hauwa Waraka sanannyar 'yar fim din Hausa ta yi ikirarin cewar a shirye take ta hadawa duk waanda zai aure ta kayan lefe. Hauwa ta yi shelar ne a hirar da ta yi BBC, inda ta bayyana cewa dukkan mai son ta kar yaji tsoro ko fargabar fitowa ya fada mata. Ta ce, auren ta ko kadan ba zai yi tsada ba don zata saukaka masa sosai a arha tubus.
No comments:
Post a Comment