Sunday, October 8, 2017

Mai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa


Fitaccen mai shirya fina-finan hausa na masana'antar kannywood Aminu Saira ya samu karuwar ɗiya mace. ya sanar da haka a shafin sa na yanar gizo ranar talata 3 ga watan Octoba. "Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun "ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka." ya rubuta. Muna masa barka, Allah ya raya Amatullah.

No comments:

Post a Comment

Pages