Tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan ya yi ikirarin cewa ya taka rawa wajen ci gaban ilimi a Arewa wajen bude Tsangayar Almajirai har 165 duk da yake yankin Arewa ba su marasa baya a zaben 2015 ba, Ya ce, a zamaninsa an kiyasta cewa akwai kananan yara milyan 10.5 da ba su zuwa Makaranta a Nijeriya kuma kashi 80 cikin 100 na adadin duk sun fito ne daga jihohin Arewa kuma hakan na tauye ci gaban kasa wanda a cewarsa, a kan haka ne, ya yanke shawara kawo karshen wannan matsala ta Almajirai.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment