Sunday, March 21, 2021

TIRKASHI! Tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da tayi ido biyu Ni (hoto) ~ Nura M Inuwa

 

TIRKASHI! Tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da tayi ido biyu Ni (hoto) ~ Nura M Inuwa 





Sunan wannan yarinya Hafsat amman a yanzu ana kiran ta da Nuriyya saboda tsananin kaunar da take yi wa mawaki Nura M Inuwa.

A yau Lahadi Nuriyya tayi sujjadar godiya ga Allah bayan da aka hada ta da mawaki Nura M Inuwa

Mun samu wannan labari ne daga shafin mawakin nura m inuwa kenan inda yake cewa

Hafsa take, amma ana kiranta da Nuriyya dalilin son da take mini,data ganni tayi sujjadar godiya ga ubangiji, ta zubar da hawayen da suka kashen jiki, a karshe ina rokon Allah ya azurtata da muji nagari.” 



No comments:

Post a Comment

Pages