Sunday, March 21, 2021

Wata Tsalelliyar Budurwa Tana Neman Mijin Aure Yayi Wuff Da Ita (hotuna)

 

Wata Tsalelliyar Budurwa Tana Neman Mijin Aure Yayi Wuff Da Ita (hotuna) 





Wata budurwa hul daga jahar gombe wanda take da account a twitter mai suna half girlfriend wanda ta nuna sha’awar neman miji a shafinta na twitter tare da sababbin hotuna masu zafi Sosai.
Inda take cewa:

“Bazan iya boye sha’awata ba ko kadan ina neman addu’arku, ina neman mijin aure na fto daga jahar gombe.”

A kwannan bayya kun samu labarin cewa matan Gombe state sun koka kan karancin mazajen aure a jahar tasu shin wannan tabbas gaskia ne yan jahar Gombe?.

Kadan daga cikin hotunan wannan tsalelliyar budurwa kenan.



No comments:

Post a Comment

Pages