Ba zamu iya biyan dukan Bukatun ASUU yanzu ba>>Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa maganar yajin aikin da kungiyar malaman jami’a ke son sake shiga sam bai kamata ba.
Ta bayyana cewa, idan malaman suka sake komawa yajin aiki to dalibai suka wa. Yace ya kamata su gane Gwamnati na ci gaba da gudanane ko da su sun sauka, wata zata sake zuwa.
Yace kuma kudin da Gwamnati ke samu basu wuce Dala Miliyan 70 ba a rana, wanda hakan yasa suke shan wahala wajan kula da ‘yan kasar.

No comments:
Post a Comment