Sunday, March 21, 2021

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kaiwa gidan Mahaifiyar Sunday Igboho hari

 

Da Duminsa: ‘Yan Bindiga sun kaiwa gidan Mahaifiyar Sunday Igboho hari 



Yan Bindiga da ake zargin Fulani ne sun kaiwa gidan mahaifiyar me ikirarin kare muradun yarbawa, Sunday Igboho hari.

 

Kakakin sa, Olayomi Koiki ne ya sanar da haka ta shafinsa na sada zumunta 

Yace Fulani 3 ne suka kaiwa gidan mahaifiyar Sunday Igboho hari inda 2 daga ciki suka tsere, an kama guda daya inda yanzu haka yana hannun ‘yansanda. 




No comments:

Post a Comment

Pages