Tuesday, March 23, 2021

Bidiyon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello na taka rawa da wakar Hausa

 Bidiyon gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello na taka rawa da wakar Hausa 

Gwamnan jihar Kogi, Yahya Bello kenan a wannan bidiyon inda aka ganshi yana motsa jiki.

An kuma ji yana sauraren wata wakar Hausa inda yake bi ana yi dashi.  

No comments:

Post a Comment

Pages