Tuesday, March 23, 2021

Abu ya girmama:Kalli Bidiyon yanda Sunday Igboho ya kama wasu sojoji da ya gani a Kofar gidansa inda yace Gwamnatice ta turosu su masa leken Asiri

Abu ya girmama:Kalli Bidiyon yanda Sunday Igboho ya kama wasu sojoji da ya gani a Kofar gidansa inda yace Gwamnatice ta turosu su masa leken Asiri 

Me ikirarin kare muradun Yarbawa, Sunday Igboho yayi ikirarin kama Wasu sojoji 2 da farar hula 2 a kofar gidansa.

 

Ya zargesu da cewa gwamnati ce ta aikosu dansu masa leken Asiri. Bidiyon ya rika yawo sosai a shafukan sada zumunta inda aka gansu a zaune kamar maau laifi ana musu tambayoyi 


Kakakin Sunday Igboho,  Olyiwola Kioki ne ya wallafa Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda akaga sojojin sun durkusa akan gwiwoyinsu ana musu tambayoyi. 


Sun bayyana cewa suna kan mashinne shine suka ga matasan 2 suna fada, suka tsaya su rabasu. Saidai Sunday Igboho ya bayyana cewa be yadda ba kuma zai gama dasu. 


Ga bidiyon a kasa




No comments:

Post a Comment

Pages