Wata mata mai amfani da shafin Twitter mai suna @belllahijabi ta tayar da hankula a shafun na sada zumunta bayan ta sanar cewa mijinta ya auri mata ta biyu.
A cikin sanarwar ta ta da aka laƙanta tane mai farinciki, matar ta ce ta fi mijinta farin ciki game da karin auren.
Matar saliha, tayi addua da fatan Allah ya basu zama lafiya da kuma kariya daga sharrin kazamin kishi.
A woman with the Twitter handle @belllahijabi has caused a massive stir on social media after coming to announce that her husband has married a second wife.
In a tone laced with great happiness, the woman said that she is more excited about the whole development than her husband.

No comments:
Post a Comment