Tabbas wannan balarabe yana da abin mamaki sosai wanda zai baiwa al’ummar hausawa mamaki irin yadda yake magana da karin magana kamar asalin bahaushe wanda kuma balarabe ne.
Wanda a cikin zancen sa zakuji yace yana son ali nuhu da Safiya musa sosai a harka fina finai na Kannywood
No comments:
Post a Comment