Saturday, February 13, 2021

Jaruma Fati kk tayi Aure asirince batare da sanin abokanan sana’arta ba da Yan Media ba (bidiyo da hotuna)

  Jaruma Fati kk tayi Aure asirince batare da sanin abokanan sana’arta ba da Yan Media ba (bidiyo da hotuna) 


Jaruma Fati kk wanda jaruman ita tama bati sahun al’ardar jaruman matan Kannywood wanda itama jaruma fati kk jiya ranar juma’a wanda ta wallafa a shafinta na sada zumunta da cewa.

“Allah ka bamu zama lafiya nida mijina,Ya Allah kasa mutuwa ce zata raba mu amen” 






Wanda jaruma Fati kk ta fara rin aure a garin Kaduna wanda ta fiti da ‘ya’ya biyu.
Wanda a santawar da bbchausa keyi da jaruman Kannywood sunyi da ita kwanan baya wanda ta nuna kalubalin da suke fuskanta a gidan aurensu.

Wanda abinda yasa suke yin sure asirince da rashin nuna mijin da zasu aura domin kada a kai sukar su ga wadanda basu da aure. 




No comments:

Post a Comment

Pages