Monday, February 15, 2021

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Baiwa Wanda Ya Zo Na Daya A Gasar Karatun Kur'ani Kyautar Babur

 


Gwamnatin Jihar Katsina Ta Baiwa Wanda Ya Zo Na Daya A Gasar Karatun Kur'ani Kyautar Babur




Kyautar Gallelan Babur Da Gwamnatin Jihar Katsina Ta Baiwa Ibrahim Sani Mada, Daga Karamar Safana.

Shi Ya Zo Na Daya A Gasar Da Aka Shirya Tsakanin Kananan Hukumomi Talatin Da Hudu Na Jihar Katsina. Ibrahim Ya Zo Na Daya Matakin Izihi Sattin Tare Da Tafsirinsa.

An Gudanar Da Gasar A Dakin Taron Hukumar Jin Dadin Alhazai Ta Jihar Katsina.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

No comments:

Post a Comment

Pages