Monday, February 15, 2021

Bidiyon: yanda Sojojin Najeriya suka tono wani katon bom da suka binne akan hanya

 Bidiyon: yanda Sojojin Najeriya suka tono wani katon bom da suka binne akan hanya 

Sojojin Najeriya sun tono wani katon Bom da Boko Haram suka binne musu akan hanya.

Sojojin na tafiya ne akan hanyar inda amma Allah ya taimakesu suka ga Bom din sannan suka hakoshi.

Ga bidiyon nan a kasa: 

No comments:

Post a Comment

Pages