Duk Najeriya babu me hakurin Bahaushe>>Sadiq Sani Sadiq
Tauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa Duk Najeriya babu me hakurin Bahaushe.
Ya bayyana hakane a wani sako da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta inda yace Bahaushene kadai za’a zalincesa ko kuma a cinye masa kudi ko a kashe wani nasa amma yayi hakuri ya kauda kai.
Yace gashi dai ana kashe mutanen Arewa a kudu amma ba’a dauki mataki a Arewa ba dan a zauna Lafiya. Yace anya kuwa hakan zai yiyu?


No comments:
Post a Comment