Sunday, February 14, 2021

(Bidiyo)Izzar so episode 37 kalli matsalolin da aka samu a ciki wanda suka hana a sake shi jiya

 

Izzar so episode 37 kalli matsalolin da aka samu a ciki wanda suka hana a sake shi jiya



Kalli bidiyon da babban jarumin izzar so ya saki wanda yake bayyana matsalolin da aka samu wanda suka Ci tira harta kai da sunyi sanadiyar hana sakin cigaban shirin wanda zai kama kashi na 37 a jiya.





No comments:

Post a Comment

Pages