(Bidiyo)
Darasi Ga Yan Matan KannyWood Kan Fati Muhammad
Tabbas Ko Ba.a Mutu Da Kuruciya Ba.. A Kwana A Tashi Akwai Tsufa!! Wannan Darasi Ne Ga Matasan Yan Matan KannyWood, Ganin Yanda Jaruma Fati Muhammad Tsufa Ya Fara Bayyana A Gareta.
Kalli Wani Hira Da Akayi Da Ita Yanda Tsohuwar Jatumar Ta Koma.
No comments:
Post a Comment