(Bidiyo)
Naziru Sarkin waka yayi kuka saboda takaicin kalaman batanci da Abduljabbar ya jefi Annabi da su
A cikin wannan bidiyon Naziru sarkin waka yanuna 6acin ransa akan abubuwanda Abduljabbar keyi akan Sahabbai da Manzon Allah S.A.W
Ga bidiyon a kasa
No comments:
Post a Comment