Wednesday, February 10, 2021

Bidiyo : Aradu Anzo Wajan An Ya Abdul’jabbar Zai Yadda A Zauna Dashi Ta Dadi kuwa

 Wannan wani faifan bidiyo ne Sheikh yusuf musa asadus sunnah yayi jawabi wanda yake nuna cewa Abduljabar duk cewa ce yana so a zauna da shi yaba so.

Ko yanzu tura ce takai bango wanda babu yadda ya iya yana da hujjar fadin haka sai ku kalli wannan bidiyo domin saurare.

Ga bidiyon nan kasa 




No comments:

Post a Comment

Pages