Tuesday, February 16, 2021

Bayan Shekaru 28 da aure ba haihuwa, wata mata ta haifi ‘yan 6

 Bayan Shekaru 28 da aure ba haihuwa, wata mata ta haifi ‘yan 6 

Wata mata Mrs Doris Lavi Wilson ta hifi ‘yan 6, bayan da ta kwashe shekaru 28 babu haihuwa.

A shekaru 6 da suka gabata ma ta haifi ‘yan 2 wanda kuma bata sake haihuwa ba sai a wannan karin. 

Ta haifi mata 4, Maza 2 ranar 9 ga watan Fabrairun na shekarar 2021. Tana karamar hukumar Ijaw ne ta jihar Bayelsa. 

Ta haifi mata 4, Maza 2 ranar 9 ga watan Fabrairun na shekarar 2021. Tana karamar hukumar Ijaw ne ta jihar Bayelsa. 

No comments:

Post a Comment

Pages