Friday, January 8, 2021

Shugaba Buhari ya jaddada Aniyarsa ta fitar da mutane Miliyan 100 daga Kangin Talauci

 Shugaba Buhari ya jaddada Aniyarsa ta fitar da mutane Miliyan 100 daga Kangin Talauci 



Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jaddada Aniyarsa ta fitar da mutane Miliyan 100 daga Kangin Talauci.

 

Shugaban ya bayyana hakane yayin da yake kaddamar da kwamitin da zai kula da jin dadin mutane masu fama da nakasa. 

Ya bukaci membobin kwamitin da su yi aiki tukuru wajan ganin sun fitar da tsare-tsaren da zasu taimaka wajan cimma miradin gwamnati na fitar da mutane Miliyan 100 daga kangin Talauci. 



No comments:

Post a Comment

Pages