Friday, January 8, 2021

Shugaba Buhari da Osinbajo zasu sha rigakafin Coronavirus/COVID-19 a bainar ‘yan Najeriya

 



Shugaba  hukumar matakin lafiya na farko, Faisal Shu’aibu ya bayyana cewa shugaban kasa, Muhammadu  Buhari,  Mataimakinsa Yemi Osinbajo, sakataren Gwamnatin tarayya, Boss Mustapha da sauran manyan jami’an gwamnati ne za’a fara baiwa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.

 

Yacs za’a yi hakanne dan wayar da kan jama’a akan Rigakafin. 


Ya bayyana hakane a ganawar da kwamitin gwamnatin tarayya dakw yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 din yayi da manema labarai.

No comments:

Post a Comment

Pages