Friday, January 8, 2021

Sabon Bidiyon tsohon shugaban kasa, Obasanjo na rawa

 Sabon Bidiyon tsohon shugaban kasa, Obasanjo na rawa 



Sabon Bidiyon Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana yana rawa a matsayin Motsa jiki.

 

Bidiyon nasa ya dauki hankula da yawa a shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.  





No comments:

Post a Comment

Pages