Friday, January 8, 2021

Hotunan auren bazawara mai shekaru 50 da bazawari mai shekaru 60 sun kayatar

 Hotunan auren bazawara mai shekaru 50 da bazawari mai shekaru 60 sun kayatar





Kyawawan hotunan bazawara mai shekaru 50 da bazawari mai shekaru 60 da suka yi aure ya yadu a kafafen sada zumunta 

- Amarya mai suna Bose da angonta Patrick sun yi aure tare da shirya gagagrumin biki tamkar yara masu jini a jika 

- Bose ta sanar da cewa babban dan Patrick ne ya hada su a Ingila wanda daga hakan soyayya ta kullu Wasu sabbin aure wadanda matar ke cikin shekarunta na hamsin yayin da mijin ke cikin shekarunsa na sittin sun janyo cece-kuce a kafafen sada zumunta. 


Bose da Patrick sun kasance dattawa kuma sun daura aure a kayataccen bikin da suka shirya wanda 'yan uwa da abokan arziki suka samu halarta, The Nation ta wallafa. 








No comments:

Post a Comment

Pages