Bidiyo: Rarara Ya Gwangwajewa Jamila Nagudu Da Kyautar Tsaleliyar Mota
Dauda kahutu rarara a daren jiya juma’a ya baiwa jaruma jamila nagudu mota kirar handai wanda tayi matukar jindadi sosai.
Wanda a cikin wannan bidiyo ta nuna cewa ita ba’a taba bata kyautar mota ba wanda wannan shine na farko a rayuwarta.

No comments:
Post a Comment