Monday, January 4, 2021

Bidiyo : Qalu innalillahi ! Arewa Mun Shiga Uku Mun Lalace Duk Me Hankali Ya Kalli Bidiyon nan Karshe

 


Tabbas wannan jawabin na wannan dattijo yayi matukar magana mai ma’ana wanda yana da kyau yan arewa mu farka.

Wanda wannan sakakanci irin yadda ake mana kashin kiyashi sosai wanda ba’a cewa komai Allah ya kyauta.

Ga bidiyon nan kasa.




No comments:

Post a Comment

Pages