Daga: Ismail Hussain Dorayi
A shekara ta 2020 an bayyana adadin wanni 10 Wanda sukafi kowayanne Yawan taimakawa a zura a kwallo a shekara ta 2020.
Ga jerin Yan wasan:
Alexis Sanchez (Inter Milan)
ya taimaka sau 11
Andy Robertson (Liverpool)
ya taimaka sau 12
Papu Gómez (Atalanta)
ya taimaka 12
Vincenzo Grifo (Frieburg)
ya taimaka 12
Ángel di María (PSG)
ya taimaka 12
Hakan Çalhanoglu (Milan)
ya taimaka sau 14
Kevin de Bruyne (Manchester City)
ya taimaka 15
Leo Messi (Barcelona)
ya taimaka 16
Bruno Fernandes (Manchester United)
ya taimaka 16
Thomas Müller (Bayern Munich)
ya taimaka 17
Wayannan sune Yan wasa 10 Wanda sukafi kowayanne Yan wasa yawan taimakawa a zura kwallo a shekara ta 2020.

No comments:
Post a Comment