Monday, January 4, 2021

Bidiyo: Nazir Sarkin Waka ya Nuna sabbin Motocinsa na sama da Miliyan 100





 Nazir M Ahamd sarkin waka ya sanya hotunan motoci biyu wanda suke burge shi sosai a shafin na Instagram inda yace.

“Sun bani sha’awane sai nake so ku bani shawara please”.


Wanda kowa yayi ta fadi albarkacin bakinsa sai gashi kwatsam Sarkin waka Nazir M Ahamd yayi abin mamaki ya sayo dukan motocin wanda zaku ganin bidiyonsu yana budewa domin a a tayashi addu’a inda ya wallafa kamar haka

“Wanda ya dogara ga Allah Allah zai isarmasa akan komai. Alhamdulillah *ان ینصرکم الله فلا غالبلکم*”


Ga bidiyon a kasa


https://www.instagram.com/sarkin_wakar_san_kano/?utm_source=ig_embed&ig_mid=988ABA22-7AA6-4909-B745-F0885F05CF96

No comments:

Post a Comment

Pages