Monday, January 4, 2021

Bidiyon yanda kada ta kaiwa wata mata da ta je daukar hoto da ita Damka

 

Wata mata da ta je daukar hoto da Kada a kasar Ghana ta ga tashin hankali yayin da kadar ta kai mata warta.

 

Matar ‘yar yawon shakatawa ce a yankin Akatsi North. Saidai Rahotanni sun bayyana cewa bata ji wasu raunuka masu tsananin ba kuma an kaita Asibiti kuma aka dubata aka sallameta.



Ga bidiyon a kasa





No comments:

Post a Comment

Pages