Sunday, June 3, 2018

Kannywood jaruma Hadiza Gabon Tana Rabawa Gajiyayyu Kayan Abinci ku Kalli Hotuna




Shararriyar jarumar Kannywood wacce tayi fice wato Hadiza Gabon tana rabawa Gajiyayyu kayan abinci a wannan watan me albarka muna mata addu a allah bata ladan niya ameen

No comments:

Post a Comment

Pages