Saturday, June 16, 2018

(Bidiyo) Dadin kowa sabon salo episode 58




Jikin Hannatu yayi tsanani hakan yasa Kamaye ya tashi haikan wajen neman kudinda za’a kaita asibiti. Ita kuwa Adama tana can tana kokarin ganin ta rufa ma Hannatu asiri. Dan Baba ya dawo gari ya hadu da abokansa inda suka fara tsula tsiyarsu.

Download Here

No comments:

Post a Comment

Pages