Wednesday, November 22, 2017

Ya Bada Gudummawar Jini Ga Wadanda Harin Bam Ya Shafa A Masallacin Mubi



Mataimakin manaja na kamfanin Triacta, Engr Haj Haydar Assa kenan, a yayin da yake bada gudummawar jini ga wadanda harin bam din Mubi ya shafa.

No comments:

Post a Comment

Pages