Sabuwar jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahya, ta ce sana'arta ba za ta hana ta ci gaba da karatu ba. Tauraruwar Maryam ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor. A wata hira da Yusuf Ibrahim Yakasai, ta shaida masa ta taka rawar babbar jaruma a fim din duk da cewa shi ne fitowarta ta farko a fina-finan Kannywood, saboda ta kudurci aniyar taka rawar da masu shirya fim din suka umarce ta duk da kasancewarta sabuwar fitowa.

No comments:
Post a Comment