Sabuwar jarumar nan kuma sabuwar fuska da ta fito a film din Mansoor da kamfanin FKD mallakar jagora kuma jigo a masana'antar Kannywood Ali Nuhu ta fito ta shaidawa duniya cewa ita da ta samu miji zatayi aure. Maryam a halin yanzu tanada shekaru 20 kachal a duniya, ta bayyana hakan ne a yayin wata hira da wasu manema labarai sukayi da ita inda ta bayyana cewa ita ba yadda za'ayi sana'ar film ta hana ta aure don kuwa aure shine rufin asirin dukkan wata 'ya mace. GL ta samu labarin cewa jarumar ta soma shahara ne a masana'antar ta Kannywood tun lokacin da ta jagoranci shirin film din Manssor da ya fita kasuwa kwanan nan. Mun samu labarin cewa a tun farko ba itace aka tsara zata jagoranci shirin film din Mansoor ba amma saboda rashin zuwan waccar jarumar ne ya sanya kawai ta ja ragamar shirin.

No comments:
Post a Comment