Idon Malam Musa ya rufe bayan da Hansatu tayi masa Papalolo da cikin tsumma, yayin da ya fara kasafta albashinsa inda ya fara tunanin siyan ragon suna ya tirke abinda ya tunzura Baraka ta faiyace masa gaskiyar al'amari game da cikin Hansatu, sai dai kuma hatsaniya ta barke bayan faruwar haka. Download Here
No comments:
Post a Comment