Sunday, September 3, 2017

Video: Karuwai da ‘yan kwaya suna girmama ni — Hauwa Waraka


Video: Karuwai da ‘yan kwaya suna girmama ni — Hauwa Waraka A hirar da ta yi da BBC, fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce ya kamata mutane su gane cewa fitowar da take a wasu fina-finan karuwanci ba ya nufin ita karuwa ce ba. Ta ce tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al’umma illar rashin kirki, ku latsa download da ke kasa don kallon ko saukar da cikakkiyar hirar.Download Here

Arewablog

No comments:

Post a Comment

Pages