Tsadar gidajen haya a birnin Legas da ke kudancin Najeriya na ci gaba da addabar mutane, lamarin da ke tilasta wa wasu kwana a karkashin gada ko kuma a shagunan kasuwa, wani lokacin ma har a Masallaci.Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba mana yadda matsalar ta yi kamari a wannan rahoton da ya hada mana
Monday, September 4, 2017
Home
Unlabelled
Shin ko kunsan Inda Mutane ke kwana sanadiyar Tsadar gidaje a Lagos?
Shin ko kunsan Inda Mutane ke kwana sanadiyar Tsadar gidaje a Lagos?
Share This
About Mr Karofi
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment