Monday, September 11, 2017

Sha’awa Ce Ta Sani Shiga Harkar Film Garzali Miko


Matashin Jarumin Ya Bayyana Haka Ne A Cikin Wata Fira Da Yayi Da Babban Shafin Jaridar Nan Na Yanar Gizo Gizo Mai Suna Dandalin Voa. Inda Jarumin Ya Bayyana Hakan A Matsayin Kaddararsa, Tare Da Kuma Bayyana Ire Iren Kalubalen Daya Fuskata Kafin Zaman Sa Jarumi Da Kuma Ire Iren Ayyukan Da Ya Fara yi A Masana’antar Kannywood Kafin Daga Bisani Ya Fara Fitowa Wa A Matsayin Jarumi “Actor” A Film. Inda Yace Ya Fara Ne Daga Matsayin Mai Bada Haske, Daga Bisani Kuma Ya Zama Mai Bada Umarni, Inda Yanzu kuma Yake Fitowa A Matsayin Jarumi A Film. Sannan Ya Kara Da Cewa Komai Dan Adam Keyi A Harkan Rayuwa Tofa Dole ne Wata Rana Ya Samu Farin Ciki Wata Rana Kuma Akasin Haka

No comments:

Post a Comment

Pages