Anhana ado gwanja aure Fitaccen mawakin nan wanda yakecin zamaninsa aduniyar mawaka ado gwanja anhanashi aure sabida zargin dan daudune shi hakan yabiyo bayan fina finen da yasaba fita aciki to ? Hausawa dai sukace kowa yayi da kyau zai ga da kyau allah yakyauta source: Duniyar mawaka
No comments:
Post a Comment