Monday, September 11, 2017

An Hana Ado gwanja Aure Sabida wannan Matsalar


Anhana ado gwanja aure Fitaccen mawakin nan wanda yakecin zamaninsa aduniyar mawaka ado gwanja anhanashi aure sabida zargin dan daudune shi hakan yabiyo bayan fina finen da yasaba fita aciki to ? Hausawa dai sukace kowa yayi da kyau zai ga da kyau allah yakyauta

source: Duniyar mawaka

No comments:

Post a Comment

Pages